Namenj – Colabo Lyrics | Find Out Lyrics

Namenj – Colabo Lyrics

Namenj Colabo Lyrics

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Nace tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Maganadisu Da Dadi
Kaunarki ta fi dadi
Wayyo ni kayan dadi
Muryarki na dadi
Kin sa Ina ta santi
Ina ta kallon titi
Ko zaki biyo ta titi
Dan kalleki fuskarki

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Nace tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Aurenki Na zo nayi
Dan Kina da hankali
Tabbas komai Yaji
Ga ibada laddabi
Ni dai aganina ni
Sanki shine magani
To ni ya zana yi
In babu ke ai babu ni Yarinya

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Nace tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Ko zaa miyin duka
Wallahi bani Duka
Akan kaunarki bani shakka
Baby Na Yar albarka
Baby baby baby Na
Saurari zancen kalbina
Sunan da Kike Kira Na
Ai yafi Na kowa dadi

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure
Nace tunda kina so Ni ma Ina so
Aure shine ribar so
Zo muyi colabo muyi Aure

Namenj Colabo Lyrics English Translation

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Since you love I also want
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
I say since you love I love you too
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
Good Speech
Your love is sweeter
Wake me up sweet stuff
Your voice is sweet
You make me feel good
I was looking at the street
Or you follow the street
Just look at your face

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Since you love I also want
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
I say since you love I love you too
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
Your marriage I have come
Dan Kina is smart
Of course everything is fine
Here is the etiquette
I am the aganina
Sanki is the cure
So I drew it
If not, then I am not a girl

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure

Since you love I also want
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
I say since you love I love you too
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
Or you will be beaten
Bye bye Duka
I doubt your love
Baby I’m a little blessed
Baby baby baby Na
Listen to my heart
The Name You Call Me
It’s much more common

Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Yarinya zo muyi colabo
Zo muyi colabo
Zo muyi colabo Muyi Aure
Since you love I also want
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure
I say since you love I love you too
Marriage is the profit of love
Zo muyi colabo muyi Aure