Namenj – Fatana Lyrics

Namenj Fatana Lyrics

Namenj – Fatana Lyrics

Namenj Fatana Lyrics

Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta
Sai kika wanke dukkanln Al’amarinta
Zanso ki bani Hadin kai a taffiyata
Nazam mijinki keko sai ki zam matata

Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya
Ba mai iya Cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya Cire mini kaunarki a zuciya

Fatana Na
Rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
Kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake

Inko Hakan ya kasan ce masoyiyata
Zaki zamo sarauniya a zuciyata
Kina fada zauna kawai ki huta
Allah in yabaka ba mai iya Kwata

Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya
Ba mai iya Cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba Mai iya Cire mini kaunarki a zuciya

Fatana Na
Rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
Kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake

Fatana Na
Rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
Kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake

Written by; Namenj
Released date; 3 December, 2020

Fatana Lyrics Namenj