Namenj Idanuna Lyrics

Na samu Lafia ai
Nayi kwalli dake
Masoyiya ta taka Hakankali
Balarabiya ta juwo a hankali
Ina bayanki juwo ki san da ni
Ki san da zama na kauna kiyi dani
Ina jin dadin
Idan na kalli

Kyayyawar fuskarki
Sai na yini cikin Farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai na yini cikin bakinciki
Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki Ba
Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna

Ciwo suke idan basu ganki Ba
Yanmata adon gari kaunarki Ba shakka
Jirgin so tafi dani garin da ba shakka
Kwanciyar hankali Na Sami Albarka
Ai kece my baby da kika sa Na daina kuka
Ina jin dadin
Idan na kalli
Kyayyawar fuskarki
Sai nayi yini cikin Farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai nayi yini cikin bakinciki E

Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki Ba
Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki Ba ai
Ayyiriri yiriri Na samu lafia
Ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake
Ga Hanjinligidi Na kauna ni Na Baki
Dan kin bani guri a fadar zuciyarki
Ina jin dadin
Idan na kalli

Kyayyawar fuskarki
Sai nayi yini cikin Farinciki
Sabanin hakan ni
Zan shiga wani yanayi
Da ni ban gane ni
Sai nayi yini cikin bakinciki
Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna
Ciwo suke idan basu ganki Ba
Idanuna
Ke suke son gani a koyaushe
Idanuna

Ciwo suke idan basu ganki Ba
Ayyiriri yiriri Na samu Lafia ai
Ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake
Ayyiriri yiriri Na samu Lafia ai
Ayyiriri yiriri dan nayi kwalli dake

Namenj Idanuna Lyrics English Translation

I’m fine
I have a ball
My girlfriend played Carefully
The Arabs slowly turned
I want you to know me
Know that I am in love with you
I’m enjoying it
If I look

The beauty of your face
Then I spent the day in joy
On the contrary I am
I’m going to get into an atmosphere
With me I did not recognize myself
Then I spent the day in sorrow
My eyes
They always wanted to see
My eyes
They hurt when they don’t see you
My eyes
They always wanted to see
My eyes

They hurt when they don’t see you
Girls dress your love Of course
The train wanted to take me to the city of course
Peace I Have Blessed
You are my baby and you made me stop crying
I’m enjoying it
If I look
The beauty of your face
I spent the day in joy
On the contrary I am
I’m going to get into an atmosphere
With me I did not recognize myself
Then I spent the day in sorrow E

My eyes
They always wanted to see
My eyes
They hurt when they don’t see you
My eyes
They always wanted to see
My eyes
They hurt when they don’t see you
Ayyiriri yiriri I’m fine
Ayyiriri yiriri a little ball of yarn
For Hanjinligidi I love you Black
You made me want to be in your heart
I’m enjoying it
If I look

The beauty of your face
I spent the day in joy
On the contrary I am
I’m going to get into an atmosphere
With me I did not recognize myself
I spent the day in mourning
My eyes
They always wanted to see
My eyes
They hurt when they don’t see you
My eyes
They always wanted to see
My eyes

They hurt when they don’t see you
Ayyiriri yiriri I’m fine
Ayyiriri yiriri a little ball of yarn
Ayyiriri yiriri I’m fine
Ayyiriri yiriri a little ball of yarn

Leave a Reply

Your email address will not be published.