Namenj – Wata Lyrics | Find Out Lyrics

Namenj – Wata Lyrics

Namenj Wata Lyrics

Ki bude zuciyarki
Indararo Na kaunarki
Na Saba da sanki
Yan mata
Talatuwa Ga Naki
Wanda bai san ya barki
Ba wacce ta fiki
Cikin mata
Ni dai Nafison Na Aureki
Dana Auri wata
Ni dai nafison Na Sameki
Dana Samu wata
Ni dai Nafison Na Aureki
Dana Auri wata
Ni dai nafison Na Sameki

Dana Samu wata
Ni Kece Azurfa ta
Gwalagwalai Na
Har da komai Na
Ba Shakka
Ni kece Azurfa ta
Gwalagwalai Na
Har komai Na
Ba shakka
Gwalagwalai Na
Har da komai Na
Ba shakka
Zinariya ce talatuwa
Bà ta da rigima ko guda
Kaunarki dòle tayi tsada
Zan Baki tsaro ko da sanda
Kin zama cikar buri Na rayuwa
Nayi dacen masoyiya
Burin ummi nayi Aure
Na Samo mata surika ta kwarai
Ni dai Nafison Na Aureki

Dana Auri wata
Ni dai nafison Na Sameki
Dana Samu wata
Ni dai Nafison Na Aureki
Dana samu wata
Dana auri wata
Ni Kece Azurfa ta
Gwalagwalai Na
Har da komai Na
Ba Shakka
Ni kece Azurfa ta
Gwalagwalai Na
Har komai Na
Ba shakka

Namenj Wata Lyrics English Translation

Open your heart
Indararo I love you
I’m used to you
Girls
Tuesday For You
He who does not know sleep
None of her nails
In women
I am Nafison Na Aureki
Dana Married
I just like Sameki
Dana Get another
I am Nafison Na Aureki
Dana Married
I just like Sameki

Dana Get another
I am Kece Silver by
Gwalagwalai Na
Including everything I have
No doubt
I am my silver
Gwalagwalai Na
Until I do
No doubt
Gwalagwalai Na
Including everything I have
No doubt
It’s Tuesday gold
She does not argue or disagree
Your love must be expensive
I will blackmail even with a stick
You have become a dream come true
I love you dear
My dream is to get married
I found her a good mother-in-law
I am Nafison Na Aureki

Dana Married
I just like Sameki
Dana Get another
I am Nafison Na Aureki
I’ll have another one
I am married
I am Kece Silver by
Gwalagwalai Na
Including everything I have
No doubt
I am my silver
Gwalagwalai Na
Until I do
No doubt